Yaki da ta'addanci a Najeriya
Mohammed Yohanna, shugaban kungiyan mafarauta da yan vigilante na yankin arewa maso gabas ya ce mambobin tawagarsa sun kashe wani kwamandan Boko Haram da mataim
Wasu yan bindiga sun bindige wani ango har lahira sannan suka sace amaryarsa mai dauke da juna biyu a garin Jere da ke karamar hukumar Kagarko a Jihar Kaduna.
Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya bukaci rundunar sojin Najeriya ta fara kai wa ‘yan bindiga farmaki har maboyarsu sakamakon yadda su ka addabi jiharsa
Ya yi alkawarin cewa, zai ci gaba da bai wa sojin sama goyon baya da ya dace a yaki da rashin tsaro da kasar ke fuskanta tun hawan shugaban kasan na Najeriya.
Tsohon soja mai jini a jika, kuma tsohon dogarin shugaban mulkin soja marigayi Janar Sani Abacha ya bayyana abu na farko da zai fara yi idan ya zama shugaban ka
Hedikwatar tsaro ta najeriya a jiya ta ce ‘yan ta’addan Boko Haram 53,262 ne suka mika wuya ya zuwa ranar 16 ga watan Mayu, rahoton Daily Trust ya tattaro.
Rundunar ta yabawa jama’a kan yadda suke ci gaba da baiwa sojoji da sauran jami’an tsaro goyon baya da hadin kai a yakin da suke yi da aikata laifuka a kasar.
Dakarun sojin Najeriya da ke aiki da Operation Hadin Kai, sun kashe wani kasurgumin kwamandan Boko Haram Abubakar Sarki a dajin Sambisa, da ke Yuwe a karamar hu
Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana damuwarta akan yadda kungiyoyin ta’addanci su ke ta aiwatar da harkokinsu a cikin jihar, Channels TV ta ruwaito. Yayin gabatar
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari