Yaki da ta'addanci a Najeriya
Gwamnatin tarayya ta bakin ministan harkokin cikin gida, Ogbeni Rauf Aregbesola, tace ta karkare bincike kan duk wani abu da ya shafi fashin gidan yarin Kuje
Nduka Anyanwu, dan takarar kujerar majalisa ta mazabar Ahiazu a jihar Imo karkashin jam'iyyar All Progressives Granda Alliance, APGA, ya fada hannun mahara.
Yan sanda sun kama Malam Surajo Madawaki, dagacin kauyen Gobirawa da ke karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina kan zarginsa da kashe wani manomi Yahaya Danbai
Yan bindiga sun halaka Gab Onuzulike, tsohon kwamishina a jihar Enugu da dan uwansa da wasu mutane biyu a ranar Juma'a 18 ga watan Nuwamba bayan tare su a hanya
Dakarun sojojin Najeriya sun yi nasarar halaka kwamandojin haramtaciyyar kungiyar IPOB/ESN a kalla 13 a yankin kudu maso gabas a yakin da ta ke yi da bata gari.
Dakarun sojojin Najeriya na Operation Hadin Kai sun yi nasarar halaka babban kwamandan Boko Haram mai suna Abu Hassan da wasu mayakansa guda 13 a Mafa, Borno.
An girke jami'an rundunar yan sandan Najeriya a harabar majalisar jihar Ekiti. Yan sandan sun umurci ma'aikatan majalisar su tafi gida saboda barazanar hari.
Miyagun yan bindiga sun halaka wani malamin makaranta da mutane biyu da shugaban matasa a kauyen Tudun Mare da Gefe a karamar hukumar Kajuru na jihar Kaduna.
A wani sakon murya da ake yaɗawa, wani kwamandan mayakan ESN a yankin kudu maso gabashin Najeriya ya yi wa gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo, barazana.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari