Yaki da ta'addanci a Najeriya
Labarin da muke samu daga Kudancin Najeriya ya bayyana yadda 'yan ta'addan IPOB suka kashe wata jami'ar 'yan sanda a jihar Imo. Rahoton ya bayyana lamarin.
Jamiyyar All Progressive Congress, APC, a Jihar Imo ta dage kamfen, da wasu harkoki a kananan hukumomin jihar Imo don kisar gilla da yan bindiga suka yiwa Ohizu
Mutane sun koka kan fashewar wani abin fashewa da ake zargin bam ne a kauyen Galkogo, karamar hukumar Shiroro, Jihar Neja. Ba a san adadin wadanda suka mutu ba
Gwamnan babban bankin Najeriya watau CBN, Godwin Emefiele, ya bayyana cewa a tunaninsa sabbin takardun naira sun rage aikata wasu manyan laifuka a Najeriya.
Wani dan sanda mai gaskiya yaki karbar Naira miliyan 1 da wani ya bashi matsayin cin hanci don sakin wani Yusuf Ibrahim da aka kama kan garkuwa da mutane a Kano
Yan ta'adda sun kai hari wasu kauyuka a kalla bakwai da ke karamar hukumar Shiroro na jihar Neja inda suka halaka mutane uku, sun kuma yi awon gaba da wasu.
Za a ji Zainab-Duke Abiola ta fadawa kotu cewa mutanen da ta ke kara sun yi mata sharrin cin zarafin Teju Moses a lokacin shi ne dogarin ‘yan sanda dake gadinta
Bayanan da muka samu sun nuna cewa jami'an tsaro sun yi nasarar kama wani Bello Ƴellowa, wanda ake zargin yana da hannu a harin da aka kaiwa jirgin kasan Kd-Abj
Wasu yan ta'adda sun halaka kansila mai wakiltar mazabar Allawa a karamar hukumar Shiroro a jihar Neja, Yakubu Saleh. Maharan sun tare kansilar ne da abokinsa.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari