Gwamnatin tarayyar Najeriya
Najeriya na fuskantar barazanar gaske, masanan bankin Duniya sun bada shawara. Biyan ‘yan kasuwa makudan biliyoyi domin a tsaida farashin mai yana da hadari.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya naɗa Dr.Habiba Lawal a matsayin bai bashi shawara ta musanna kan harkokin tsari da daidaito, tuni ta kara aiki a sabon ofis.
Yayin da mambobin majalisar wakilai suka baiwa shugaban ƙasa wa'adi ya shawo kan matsalar tsaro, Buhari ya naɗa babban mai taimaka masa ta fannin majalisa.
Yayin da tattalin arzikin Najeriya ke ƙara tabarbarewa, gwamnonin Najeriya sun shawarci shugaban kasa ya ɗauki wasu matakai 33 don ceto ƙasar daga durkushews.
Festus Keyamo, karamin ministan kwadago da samar da ayyuka, ya ce ba za a iya amfani da 'hare-haren' da aka kaiwa wasu sassan kasar ba a matsayin 'mizani' na c
Duba da halin da Najeriya ke ƙara shiga, yanayin tsaro na ƙara taɓarbarewa wasu na ganin zaɓe ba zai yuwu ba a 2023, FG ta ce babu wata barazana da zata hana.
Bayan taron majalisar koli ta tsaro, mai bada shawara kan harkokin tsaro na ƙasa, Manjo Babagana Monguno mai ritaya ya ce rashin tsaroyq kai yan Najeriya bango.
Yayin da Sanatocin tsagin adawa ke shirin tsige shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya amince da sabbin naɗe-naɗe na mutum uku a hukumomin tarayyan Najeriya .
Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya, saboda fargabar fargabar hare-haren ‘yan bindiga da ‘yan ta’adda, ta bayar da umarnin rufe dukkanin kwalejojin gwamnatin tarayya.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari