Gwamnatin tarayyar Najeriya
Abubakar Malami, a sakon murnar zuwan babbar Sallah, ya tabbatar wa yan Najeriya cewa shugaba Buhari zai kokarin dawo da zaman lafiya kafin y asauka a 2023.
Gwamnonin jihohi su na kuka, sun ce za su daina biyan albashi. Kudin da ake rabawa a FAAC yana raguwa da Biliyoyi a duk wata saboda ana biyan tallafin fetur.
Gwamnatin tarayya ta bayyana Litinin da Talata, 11 da 12 ga watan Yuli a matsayin ranakun hutun babbar Sallah, ta taya al'ummar musulmi da yaj Najeriya murna.
Ministan Tsaro, Bashir Magashi, ya ce kididiigar abuɓ da ya faru da dabarun da maharan suka bi wajen kai hari gidan Yarin Kuje ya nuna alamar Boko Haram ce.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewar kimanin fursunoni 600 ne suka tsere daga gidan gyara hali na Kuje biyo bayan harin da ake zargin yan Boko Haram da kaiwa.
Wata majiya da ba a tabbatar da sahihancinta ba ta bayyana yadda a kalla daraktoci 20 suka shigar da bukatar kujerarakanta janar din ta gwamnatin tarayyar.
Kungiyar malamai masu koyarwa ta jami'o'i, ASUU, ta kalubalanci gwamnatin tarayya da ta karba tsarin biyan albashi na UTAS da kuma yarjejeniyar 2009 da tayi.
Jam'iyyar PDP ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya kira tsohon shugaban rundunar sojin Najeriya kuma jakaden Najeriya a jamhuriyar Benin, Buratai.
Gwamnatin tarayya ta ce 'yan ta'adda ne ke kawo ci baya a kokarin da ake na samar da tsayayar wutar lantarki mai dorewa ga 'yan Najeriya, musamman yankin arewa.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari