Gwamnatin tarayyar Najeriya
Ta yuwu gwamnatin tarayya ta sauya hukuncinta na kin biyan malaman jami'o'i masu yajin aiki albashinsu na watanni bakwai da suka gabata, jaridar Vanguard tace.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya sanar da cewa FG ta dakatar da shirin kara kuɗin kira, tura sakoda data.
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta yi ikirarin cewa ta kawo karshen yawaitaar matsalar tsaro a Najeriya bayan nasarorin da jami'n tsaro suka samu kan yan ta'adda.
Kungiyar nan mai mai fafutikar tabbatar da adalci a al'amuran mulki (SERAP) ta ce tana shirya takardun shigar da kara kotu domin kallubalabtar gwamnatin Buhari
Majalisar Dattawa ta wanke ‘Yan Siyasa da laifin sata, a game da yaki da cin hanci da rashawa, Ayo Akinyelure yace an danne bodari ta kai ne domin gudun tusa.
Yayin da 'yan Najeriya ke fama da tashin farashin kayan abinci, farashin Kalanzir da Gas waɗan da ake amfani da su wajen girki sun tashi sosai a wssu jihohi
Manyan alamu na nuna kungiyar malamai masu koyarwa na jami'o'in, ASUU,sun ayyana yajin aikin sai baba ta gani bayan gazawa gwamnatin tarayya na biyan bukatunsu.
Kotun tarayya da ke zama a Abuja, ta kori ƙarar da gwamnatin tarayya ta shigar ta hannun Ministan Shari'a mai neman izinin iza ƙeyar Abba Kyari zuwa Amurka.
Gwamnatin tarayya ta hannun ma'aikatar jin kai da walwalar al'umma ta fara raba tallafin N20,000 ga mutane masu matsakaicin ƙari sama da 3000 a jihar Taraba
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari