Gwamnatin tarayyar Najeriya
Muhammadu Buhari ya ce sun yi bakin kokari wajen farfado da tattalin arziki, amma hakan ya jawo wasu sun azabtu na wani ‘dan lokaci, don haka ya bada hakuri.
Yayin da ya rage awanni 48 gabannin rantsar da sabon shugaban kasa a Najeriya, majalisar dattawan Najeriya ta shiga zaman gaggawa a zaurenta da ke birnin Abuja.
Gwamnan jihar Ribar mai barin gado, Nyesom Wike, ya ƙara jan hankalin gwamnatin tarayya game da aikin rundunar yan sanda, ya nemi ta kara musu kasafin kuɗi.
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta baiwa ma'aikatan hutun ranar Litinin 29 ga Mayu domin murnar ranar rantsar da zababben shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Bayan dogon lokaci ana ta kace-nace, daga karshe jirgin saman Najeriya Air ya sauka a filin sauka da tashin jiragen sama na Nnamdi Azikwe da ke birnin Abuja.
Jirgin saman Najeriya da ake ta cece kuce kan alkawarin da FG ta ɗauka, ya gama shiri tsaf zai taso zuwa birnin tarayya Abuja, kwana uku gabanin miƙa mulki.
Shugaban ƙasa mai barin gado, Muhammadu Buhari, ya ve ba bu tantama cewa Najeriya zata ƙara bunƙasa karƙashin jagorancin zababben shugaban kasa, Bola Ahmed.
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince a nada sabon shugaba a hukumar NACETEM da ke Ile Ife. Wa'adin Darekta Janar na hukumar NACETEM ya fara aiki tun 13 ga Mayu.
FG ta umarci bankunan 'yan kasuwa su fara bai wa kwastomominsu sabon katin cirar kudi na bai daya kyauta ga wadanda suke da lambar katin dan kasa wato NIN.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari