Gwamnatin Najeriya
Hukumar NYSC ta koka kan yadda gwamnati ta ware makudan kudade don cin abinci a gidajen yari, yayin da aka ware dan kadan ga 'yan bautar kasa a fadin kasar.
Labari maras dadi ya bayyana ranar Litinin cewa wani dogon gini ya ruguje a garin Ikoyi, jihar Legas, a kudu maso yammacin Najeriya. Rahotanni sun tabbatar man
Wasu batagari sun yi kutse a shafin yanar gizo na gwamnatin jihar Delta, sun fara damfarar masu neman aikin gwamnati. Sun sanya kudin mayar da fom har N8,500.
Wani kwararren lauya ya bayyana matsaloli da ke cikin.kundin tsarin mulkin Najeriya, cewa kundin na karyane Kuma mara amfani ga kasar da 'yan Najeriya baki daya
Wata kotu ta daure lauya shekaru 15 a gidan yari bisa laifin tafka karya ga kotu da ba da hujjojin karya, wanda kotu tuni ta gano shi ta daure tare da zabin tar
Wani daga cikin ministocin Buhari ya bayyana bukatar dakatar ayyukan sabbin tituna a Najeriya saboda wasu dalilai da ya hango, inda yace hakan babu wani tasiri.
Gwamnan jihar Legas ya isa wurin da wani katafaren ginin bene mai hawa 22 ya ruguje a jihar Legas domin ganewa idonsa abinda ya faru na rugujewar ginin benen.
Majalisar jihar Imo ta tsige mataimakin kakakin majalisar bisa wasu dalilai. Rahotannin da muke samu sun bayyana cewa, majalisar ta zauna zama inda aka samu rin
Gwamnan jihar Legas ya dakatar da babban daraktar kula da gine-gine na jihar Legas bayan da wani ginin bene mai hawa 22 da ya ruguje niya Litinin a yankin Ikoyi
Gwamnatin Najeriya
Samu kari