Gwamnatin Najeriya
Biyo bayan kaddamar da sabon shirin cefanar da gidaje na gwamnatin tarayya, mun tattaro muku matakan da zaku bi, ku mallaki gida cikin dauki daga dakunan ku.
Gwamnatin Najeriya na shirin kawo wani sabon tsarin haraji, wanda zai yi aiki kan masu sayar da ruwan sha da ba barasa ba. Zai iya mayar da farashin tuwan Pure
Gwamnatin Najeriya na shirin aikin gyara taswirar Najeriya, lamarin da zai kawo canja taswirar Najeriya mai shekaru sama da 41 da gwamantin Kanada ta samarwa ka
Duk da albarka na ruwa da Najeriya ke dashi, ana ci gaba da shigo da kifi daga kasashen waje don biyan bukatun abinci a kasar. Daga kasashe 10 ake shigo da kifi
Rundunar sojin Najeriya ta magantu kan jita-jitar da ake yadawa cewa, rundunar tana shirin yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari juyin mulki nan ba da dadewa ba.
Yayin da jihohi da dama ke kawo kudaden shiga, jihohi 10 a Najeriya sun fito da karancin kudaden shiga a kididdigar hukumar NBS na rabin shekarar nan ta 2021.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, Allah ya yiwa mahaifiyar shugaban hukumar kwastam, Hameed Ali rasuwa. An yi jana'izarta a babban birnin tarayya Abuja.
Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola, ya bayyana cewa, har yanzun mafi yawan fursunonin da suka bata, bayan harin gidan yari ba su sami dawowa ba.
Gwamnatin Buhari ta bayyana dalilin da yasa har yanzu ba ta dage dokar dakatarwa da ta sanya kan Twitter ba. Ta ce Twitter bai cike wasu sharudda da aka gindaya
Gwamnatin Najeriya
Samu kari