Gwamnatin Najeriya
Gwamnati ta ba fa hutun Kirsimeti da na sabuwar shekara. An sanar da ranakun da za a zauna a gida a matsayin hutun Kirsimeti da sabuwar shekara kamar yadda
Babbar majalisar tarayya ta amince da naɗin Mu'azu Sambo a matsayin sabon minista bayan shugab Buhari ya aike musu da sunansa daga jihar Taraba a makon baya.
Mambobin majalisar dattawan tarayyan Najeriya dun shiga ganawar sirri yau Talata, biyo bayan ƙin amincewar shugaban ƙasa Buhari da garambawul ɗin dokokin zaɓe.
Fadar shugaban ƙasa ta maida martani kan sukar mutane da kuma na jam'iyyar PDP kan zuwa Buhari Legas a lokacin da yan bindiga suka kashe mutane da dama a Sokoto
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya ki amincewa da kudirin yin kwaskwarima ga kundin zabe na Najeriya. Ya ce akwai dalilai da suka ba zai amince ba.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ,ta bayyana adadin kudaden da take bukata domin yin aikin zaben 2023 yadda ya dace. Ta ce kudin zai taimaka ayi aikin.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sanar da irin matakan da ta ɗauka domin fara shirin tarban babban taronta na ƙasa wanda shirya gudanarwa a watan Fabrairun 2022.
Ma’aikatun gwamnatin tarayya da hukumomi sun kasa bayani akan naira biliyan 323.5 na 2019, yayin da aka samu ofisoshi da dama da su ka karya dokokin biyan kudi,
'Yan Najeriya sun yi martani yayin da Bukola Saraki ya bayyana wani katafaren masallaci da ya gina da sunan mahaifinsa. Ya bayyana cewa, yanzu ka ya cika alkaw
Gwamnatin Najeriya
Samu kari