Gwamnatin Najeriya
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya aike da wasikar neman sahale wa ga majalisar tarayya domin naɗa sabon ministan Lantarki, Muazu Sambo, daga jihar Taraba.
Najeriya ta shaida munanan abubuwa a shekarar 2021, shekarar da ayyukan 'yan ta'adda suka kara kamari, aka samu yawaitar hare-hare da kashe 'yan kasa nagari.
Rahoton da Legit.ng ta shirya, an samu wasu manufofi da gwamnatin Buhari ta shirya, wadanda a hasashe za su jefa 'yan kasar nan a cikin wahalhalu fiye da na 202
Ahmad Lawan, shugaban majalisar dattawan Najeriya ya bayyana adadin kudaden da gwamnatin Najeriya ke biyan 'yan majalisun dokokin kasar. Ya bayyana wani sirri.
Gwamnan jihar Zamfara ya gana da shugaban jamhuriyar Nijar a kokarinsa na shawo kan matsalolin matsalar a yankunan da suke da alaka da Arewa maso yammaci..
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zaamani, Farfesa Isa Ali Pantami, yace fasahar 5G da ake shirin sanya wa a Najeriya zata taimaka a magance matsalar tsaro.
Yanzu muke samun labarin wata gobara da ta tashi a dakin kwanan dalibai a jami'ar taraba. An ce wata daliba 'yar aji daya ta mutu yayin da wuta ta kama dakinsu.
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta kafa kwamiti ta ma'aikatar ayyuka da gidaje, domin kawad da manyan motocin da aka ajiye a kan babbar hanyar Abuja-Kaduna-Kano.
Yayin da gwamnati ke kokarin cire tallafin man fetur, Kamfanin NNPC ya bayyana yadda 'yan kasar suka rage amfani da man fetur a watan Yuni, inda ya bayyana yadd
Gwamnatin Najeriya
Samu kari