Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta magantu kan yadda kasashen waje ke aikowa gwamnatin Najeriya allurar rigakafin marasa dogon wa'adi. Ta ce ba zai sake faruwa ba a yanzu.
Hukumar kula da ingancin magunguna da abinci, NAFDAC ta ja wa ‘yan Najeriya kunne akan siyan magungunan gargajiya sakamakon rashin kula da su wurin ajiya, Daily
Tsohon shugaban kasar Gambia zai fuskanci fushin doka a kasar bayan da aka zarge shi da hallaka wasu 'yan Najeriya bakin haure da suka shigo kasar a mulkinsa.
Mai rajin kafa kasar Yarabawa, Sunda Adeyemo, wanda aka fi sani da Sunday Igboho ya zargi gwamnatin tarayya da yunkurin halakar da shi a Jamhuriyar Benin. Igboh
Ministan sadarwa a NAjeriya ya bayyana hanyoyin da ya kamata a bi domin kara habaka harkokin fasahar zamani a kasar. Ya ce Korona ta taimaka sosai a wannan batu
Jami'an rundunar hukumar kwastam ta yi babban kamu inda aka mika mata wasu makudan kaya na kakudan kudade a Seme na jihar Legas daga jamhuriyar Benin a gaba
Ministan Buhari ya yi kaca-kaca da akidar tsundumawa yajin aiki da likitocin Najeriya ke dashi a halin yanzu. Ya ce babban aikinsu shi ne kare rayuka a farko.
Sojojin Najeriya sun yi nasarar cafke wasu 'yan kungiyar IPOB, lamarin da ya kai kame wani shugabansu da aka bayyana da suna Godwin Nnamdi. Ana ci gaba da binci
Wani ministan Buhari ya bayyana yadda gwamnatin Jonathan ta wawure kudaden kasa kafin ta mika wa Buhari mulki a 2015. Ya ce hakan ne yasa aka samu matsala.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari