Gwamnatin Najeriya
Abuja - Tsohon Shugaban kasan mulkin Soja, Janar AbdulSalami Abubakar, ya yi gargadi game da shirin kara farashin litan man fetur da gwamnatin tarayya ke shirin
Majalisar tattalin arzikin Najeriya NEC, a ranar Alhamis ta bayyana cewa za ta yanke shawara kan lamarin cire tallafin mai a watan Yuni, lokacin da kudin da aka
Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasa a Najeriya ya bayyana yadda kasar nan ke cikin damuwar da bai taba tsammanin kasar nan za ta shiga ba a yanzu.
Dr Hakeem Baba-Ahmed, mai magana da yawun Kungiyar Dattawan Arewa (NEF), ya ce kashi casa'in cikin dari daga cikin gwamnonin Najeriya ba su da alaka da mulki.
Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar IPOB ya ce shi babu ruwansa da kungiyar, kuma shi ba mamba bane. Ya bayyana haka ne a kotu yayin da ya musanya tuhumarsa a kotu.
'Yan Najeriya sun shaida samun kansu cikin tsadar rayuwa a 2021. Rahoto ya bayyana yadda kowane wata ya dauki kaso na hauhawar farashin kayayyaki a kasar nan.
Yayin da 'yan Najeriya ke ci gaba da kuka kan yadda wutar lantarki ke kara lalacewa, gwamnati ta ce a yanzu an samu wata barakar iskar gas, wuta ta rage sosai.
Najeriya ta shirya tsaf don harba sabon tauraron dan Adam (Sat 2) cikin sararin samaniya don inganta karfin sadarwa a Najeriya, Minista Farfesa Isa Ali Pantami.
Gwamnan jihar Jigawa, Mohammed Badaru Abubakar, ya bayyana cewa Gwamnonin Najeriya yanzu sun rage almubazzarancin da suke a baya da bannatar da kudaden gwamnati
Gwamnatin Najeriya
Samu kari