Gwamnatin Najeriya
Khadijah, wata matashiya 'yar Najeriya ta bayyana aniyarta ta tsayawa takarar shugaban kasa a 2023. Ta ce ba wanda ya dace ya gaji Buhari sai ita a shekara.
Gwarazan jami'an tsaro a jihar Maradi dake Jamhuriyar Nijar sun sanar da samun nasarar cafke wasu mutane dake aikin safarar muggan makamai zuwa cikin Najeriya.
Wani kiyasin da aka yi ya bayyana yadda dakatar da Twitter ya jawo mummunan asarar tattalin arziki ga gwamnatin Najeriya. An ce kasar ta rasa biliyoyin a kai.
Gwamnatin tarayya ta ce akwai alherai da dama da ke kunshe da dakatar da kafar sada zumunta ta Twitter. Ministan Buhari ne ya fadi haka bayan dawo da Twitter.
'Yan Najeriya da dama sun yi martanin kan yadda gwamnatin Najeriya ta hakura ta cire dokar da ta saka na Twitter a kwanakin baya. 'Yan Najeriya sun magantu.
Hukumar killace kayyakin noma da kiwo ta Najeriya, NAQS, ta jadada cewa har yanzu fatar jakuna suna cikin jerin abubuwan da aka haramta safarar su zuwa kasashen
Yan Najeriya da dama a ranar Alhamis sun bayyana cewa lallai sun samu shiga shafin Tuwita ba tare da amfani da VPN ba bayan Gwamnati ta dage takunkumin da ta.
Gwamnatin Buhari ta amince da dage dokar Twitter da aka sanya a baya-bayan nan biyo bayan matsalar da aka samu na goge rubutun shugaban kasa Buhari na Najeriya.
Abuja - Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa majalisar dinkin duniya ta shirya hada kai da ita wajen inganta shirin ciyar da dalibai a makarantun firamaren Najeriy
Gwamnatin Najeriya
Samu kari