Gwamnatin Najeriya
Kungiyar dalibai ta kasa (NANS) reshen kudu maso gabas ta baiwa gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) wa’adin kwanaki tara su bude dukkan jami’o
Kwamitin Hadin Gwiwa ta Kungiyar Manyan ma’aikatan jami’o’i (SSANU) da kuma Kungiyar Ma’aikatan Jami’o’i marasa koyarwa (NASU) ta gabatar wa Gwamnatin Tarayya k
Ya zuwa yanzu dai alamu na nuna ba a samu jituwa tsakanin FG da kungiyar malaman jami'o'i ta ASUU ba. ASUU ta kara tsawaita yajin aikinta nzuwa karin watanni 3.
Dan siyasar jamhuriya ta biyu, Sanata Francis Arthur Nzeribe, haifaffen garin Oguta, ya rasu yana da shekaru 83, inji wata majiyar kusa da dangi mai karfi.
Shugaban Kungiyar Daliban Najeriya na Kasa, NANS, Sunday Asefon, a ranar Alhamis, ya ce kungiyar a shirye ta ke fita titi ta yi zanga-zanga kan yajin aikin da k
Ministan Sufuri a tarayyan Najeriya, Rotimi Amaechi, ɗaya daga cikin masu hangen kujera lamba ɗaya, ya ce manyan masu muhimmanci ƙasa ne suka lalata Najeriya.
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya ce Najeriya da sauran ƙasahen duniya da duk halin da ake ciki mai wucewa ne watarana, ya bukaci a koma ga Allah.
Malaman jami'a karkashin NAAT sun dauki mataki kan daina biyan albashi da gwamnatin Najeriya ta yi kansu saboda shiga yajin aikin da suka yi kwanakin bayan nan.
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta ce binciken da ake yi kan wani attajiri mai suna Afam Mallinson Emmanuel Ukatu, kan kwaya.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari