Gwamnatin Najeriya
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo, ta bukaci gwamnatin tarayya da ta yi watsi da kiran da aka yi mata na sauya sunan jami’ar NSUKKA zuwa na Marigayiya Sarauniyar Ingila.
Wani rahoto mai ban mamaki ya ce, jami’ai kwanstabul na rundunar ‘yan sanda, a ranar Laraba 7 ga watan Satumba sun yi wata zanga-zanga a jihar Osun, ba albashi.
Daya daga cikin abubuwan dake damun ASUU kuma ya kai ga yajin aiki shine kawo tsarin biyan albashi na bai daya (IPPIS) tare da ture wanda a baya suke kai UTAS.
Fitaccen dan jarida kuma wallafin kafar labarai a Arewacin Najeriya, Tukur Mamu dake zaune a Kaduna ya magantu bayan da jami'an tsaro suka kame shi a Masar.
Wannan na fitowa ne daga bakin ministan ilimi, Adamu Adamu a wata ganawa da ake yi da shugabannin jami’o’in tarayya da hukumar kula da jami’o’i ta kasa (NUC).
DCP Abba Kyari, ya karyata batun mallakar kadarori 14 da ake zargin gwamnatin tarayya ta bankado. Ya ce tuni mamalakan wadannan kadarori suka shigar da kara.
Hukumar gudanarwar jami'ar jihar Gombe (GSU) ta kira dukkan malaman ta bukaci dukkam ma'aikatanta dake hutun karatu da su gaggauta dawowa bakin aiki cikin mako
Gwamnatin Tarayya tayi tsokacin kan halin da wasu yan Najeriya suka shiga yayinda aka taresu a tashar jirgin Dubai, haddadiyar daular Larabawa kuma aka hanasu
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagaba Umara Zulum, ya zama gwarzon gwamnan shekarar 2022 na lambar yabon iya shugabancin. Zulum ya kayar da takwarorinsssa.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari