Gwamnatin Najeriya
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Ayodele, ya ce 'yan Najeriya su shirya dandana kudarsu a wani yanayi mafi wahala da zai faru sakamakon
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na AEDC, ta fara yanke wutar lantarki a ofisoshin gwamnati a Jihar Neja saboda bashin da ta ke bi da ya haura Naira Biliyan 1.
Kungiyar Ma'ikatan Fasahar da ke a Jami’o’in Najeriya, NAAT, ta dakatar da yajin aikin da take yi na tsawon wata biyar a fadin kasa, Daily Nigerian ta rahoto. S
Najeriya ta kashe kudade wurin biyan bashi fiye da wanda take samu tsakanin watan Janairu-Afirilu na wannan shekarar inda darakta janar ta DMO, Patience Oniha.
Kamfanin Man Fetur na Najeriya na (NNPC) ya ba da bahasin dalilin da ya sa har yanzu bai tura ko kobo daga kudaden cinikin mai tun farkon 2022 zuwa yanzu ba.
Ma'assasin jam'iyyar NNPP Boniface Aniebonam ya ce jam'iyyar bata yi zaben tumun dare ba da ta zabi Rabiu Kwankwaso a matsayin dan takarar shugaban kasanta.
Wani sabon batu ya fito daga bakin gwamnonin Najeriya, inda suka bayyana ra'ayin cewa ba lallai a yi zabuka a wasu jihohin Arewa maso Yammacin kasar nan ba.
Najeriya da gwamnatin Amurka sun kammala yarjejeniyar dawo da sama da $23 miliyan na kudin da Marigayi Janar Sani Abacha ya handama tare da boyewa a kasar.
An ga rubuce-rubuce a jikin kwalaye da alluna, inda suke bayyana irin kin amincewarsu da ta hanyar rera wakoki cikin fushi da nuna rashin amincewarsu da wannan.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari