Gwamnatin Najeriya
Batun canjin takardun kudi ya jawo Gwamnatin tarayya za tayi shari’a da Gwamnatin jihar Neja. Wani Gwamnan Arewa ya bi sahu, ya yi karar Gwamnati a kotun koli
Gwamnatin tarayya ta ofishin ministan shari'a kuma antoni janar ta bayyana cewa za ta bi umurnin kotun koli nda hana yunkurin haramta amfani da tsaffin Naira.
Yayinda ake shirin gudanar da kidayar yan Najeriya a shekarar 2023 bayan kammala zaben shugaban kasa da gwamnoni, hukumar ta bayyana irin shirin da take yi.
Za a ji labari Muhammadu Buhari ba zai yi zama da Gwamnoni ba, ammashugaban kasar a yau ya hada da Gwamnan babban bankin CBN, Godwin Emiefele, da shugaban EFCC.
Ministan Ayyuka da Gidaje, Babatunde Fashola ya ce yan Najeriya na cikin kunci saboda karancin sabbin takardun naira. Ya ce shi kansa ba shi da sabbin naira.
Kungiyar malaman makaranta na Najeriya, NUT, ta nuna rashin goyon bayanta ga yunkurin da gwamnatin tarayya ke yi na cire tallafin fetur nan da tsakiyar shekara
Gwamnatin tarayya ta musanta ikirarin El-Rufai na cewa akwai wasu a fadar Buhari da ke zagon kasa ga Tinubu.Yace Buhari ya mayar da hankali wurin zaben gaskiya.
Karbo ya jawo ana bin duk ‘an Najeriya bashin N220,000 a 2023, Muhammadu Buhari ya karbo aron Naira Tiriliyan 42, bashin Najeriya ya karu da 2.85% a watanni 3.
Idan tayi nasara, Diezani Alison-Madueke za ta dawo da kayayyakinta da Hukumar EFCC ta karbe. Tsohuwar Ministar kasar ta shigar da kara a kotun tarayya a Abuja.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari