Gwamnatin Najeriya
Ganin cewa a watan Fubrairun 2023, za ayi zaben sabon shugaban kasa a Najeriya. Mun kawo wasu matsaloli da ke dankare su na jiran wanda zai zama Shugaban kasa.
Bayan shafe watanni da dama 'yan Najeriya na fama da tashin farashin kayayyaki, an ce kayayyaki sun yi sauki a kasuwanni a cikkin watan Disamban da ya gabata.
A Junairun nan za a duba Albashin da Ma’aikata ke Karba. Hukumar NSIWC da ke da alhakin tsara albashi ya fara yin zama domin a duba mafi karancin albashin kasar
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya ce tunanin kowane dan Najeriya me kasa zata yi ya amnfana ba ya tunanin a waje kaza yana da rawra da zai taka a karu.
Najeriya da Ukraine na shirin rattaba hannu kan wata yarjejeniya na inganta harkar noma tsakanin kasashen biyu. Ana fatan Ukraine za ta gina wurin ajiyar hatsi.
Hukumar shirya jarrabawar shiga jami'a ta bayyana lokacin da za ta fara siyar fom din jarrabawar UTME da kuma siyar da fom din shiga jami'a kai tsaye wato DE.
Babban Bankin Najeriya ya ce ya hada kai da cibiyar kula da jarrabar gaba da sakandare ta JAMB, za su yi amfani da eNaira wajen karbar kudin rajista da za a yi.
Muhammadu Buhari ya sake nada Bakatsine na 2 a kujerar Gwamnati mai tsoka a kwana daya. Hakan na zuwa ne bayan Lawan Sani Stores ya samu mukami a majalisar FIRS
'Yan kasuwa a wata jihar Arewacin Najeriya na ci gaba da bayyana bore da kin karbar sabbin Naira, sun ce akwai gyara. Mutanen kauye ma sun ki sabbin Naira.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari