Gwamnatin Najeriya
A labarin nan, za a ji bayan gwamnati ta yi watsi da zargin da ake yi wa Femi Gbajabiamila, Tinubu ya ba shi muhimmin mukami a kwamitin yan sandan jihohi.
Gwamnatin Tarayya ta raba takin zamani da sauran kayan noma ga manoma 5,642 a jihar Gombe domin tallafa musu a daminar 2026 da ƙara samar da abinci.
A labarin nan, za a ji cewa gwamantin Bola Ahmed Tinubu ta fito da bayanai kan zargin hukumar bogi da aka kafa a karkashinta na da asusu a bankin CBN a kasar nan.
Wata daliba 'yar Najeriya da ta kammala karatunta a Ukraine ta rasa ranta sakamakon hare-haren Rasha. Dalibar ta rasu tana gab da karbar kwalin karatunta.
Gwamnatin Tarayya ta yi Allah wadai da kisan wasu 'yan Najeriya biyu a Afirka ta Kudu, tare da neman a gudanar da bincike cikin gaggawa a hukunta masu hannu.
Wasu 'yan Najeriya da suka ƙi barin Afirka ta Kudu bayan wa'adin 30 ga Yunin shekarar 2026 sun ɗauki makamai domin kare kansu yayin rikicin ƙin baƙi.
Gwamnatin Tarayya ta karɓi 'yan Najeriya biyar da aka ceto daga gidan yarin MACA a kasar Côte d’Ivoire, yayin da mutum na shida ya rasu bayan sakinsa.
Duk da tulin bashin da ke wuyan Najeriya, Darektan bankin duniya ya ce ba a nan matsalar kasar ta ke ba. Mathew Verghis ya ce ya kamata a duba kudin shiga ne.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi wa uwargidansa, Sanata Oluremi Tinubu, lakabin "Iya Alakara" cikin barkwanci yayin wani taro a Fadar Shugaban Ƙasa.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari