Gwamnatin Najeriya
Yayin da ake fama da talauci a kasa, gwamnatin tarayya ta sanar da shirin rabon sama da Naira biliyan daya ga kananan da matsakaitan sana’o’i a kasar.
'Yan Najeriya sun fara tambayoyi game da wani dan Amurka mai suna Alex Birbir da ke yawo a kauyukan Najeriya musamman bayan kai hari jihar Filato.
Gwamnatin Najeriya ta dauki matakan ceto 'yan kasa a Gabas ta Tsakiya, samar da mai, sa ido a cikin gida bayan fara yakin Iran da Amurka/Isra'ila.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar tsaron DSS ta shige gaba inda aka ceto sakataren gudanarwa na Kibiya da ke jihar Kano bayan an sace shi da Saallah.
Gwamnatin Najeriya ta fadi dalilan da suka sanya kasar fuskantar matsalar wutar lantarki. Ministan makamashi, Bayo Adelabu ya ba da hakuri ga 'yan kasa.
Ministoci shida a gwamnatin Tinubu na shirin murabus kafin 31 ga Maris domin zaben 2027, duba canje-canje a siyasar Najeriya da wannan mataki ya janyo.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Oyo ya bullo da hanyar rage wa talakawansa wahala saboda tsadar man fetur ma'aikata za su rika samun karin kudi duk wata.
Ana tsaka da yakin Iran da Isra'ila, Amurka ta tura jiragen MQ-9 da sojoji 200 zuwa Najeriya domin taimakon leken asiri da horaswa, ba tare da shiga yaki kai ba.
Najeriya ta nuna cewa za ta ba da gudunmuwa wajen rage matsalolin man fetur da makamshi kan toshe Hormuz da Iran ta yi a yaki da Amurka/Isra'ila.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari