Nade-naden gwamnati
Ministan harkokin cikin gidan Najeriya, Rauf Ogbeni Aregbesola zai hadu da Gwamnoni. Ministan ya dade yana kuka kan yadda ake tsare dubban mutane a kurkuku.
Gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu, ya tura kowane ɗaya daga cikin sabbin Kwamishinoni Tara da ya naɗa zuwa ma'aikatun da zasu yi aiki a gwamnatinsa.
Gwamnati tace akwai hadari ga zaman lafiya da tsaro idan har shugaban kungiyar IPOB ya bar hannun hukuma. Lauyan da yake kare jagoran na IPOB ya musanya wannan.
Mata 16 suka samu kujerar Mai taimakawa Gwamna a harkar SDG a Kwara. Mata ke rike da 56.25% na kujerun Kwamishinoni da 50% na mukamain Sakatarorin din-din-din
Wani mutumi ya zagi Hon. Abike Dabiri-Erewa a gaban kowa. Amma da Abike Dabiri-Erewa ta maida masa martani, sai mutane suka rike cewa bai kamata ta biye masa ba
Jami'ar Ibadan (UI) ta fito daga jerin jami'o'i mafi nagarta a Najeriya ga duk wanda ke son karanta fannin shari'a a kasar nan, a cewar rahoton Times Higher
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yaba da irin ayyukan da gwamnatinsa ta yi masu tasiri a bangarori daban-daban na kasar nan, jaridar TheCable ta ruwaito...
Awanni kaɗan bayan kama aiki, sabon gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, ya nada SSG da Sakataren watsa labarai sannan ya umarci a rufe aljihunan gwamnati.
A 1964 aka fara raba lambar girma, akalla mutane 5 suka watsawa shugaban kasa a ido ta hanyar kin karbar lambar karramawan da aka nemi a ba su, su wanene su?
Nade-naden gwamnati
Samu kari