Nade-naden gwamnati
A yau Laraba 7 ga watan Satumba ne gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu ya rusa majalisar zartarwa ta jiharsa. Gwamnan ya mika godiyarsa ga kwamishononinsa a jihar.
Hankula sun tashi bayan wani karamin gada tsallakawa da kafa ya rufta a lokacin bikin kaddamar da shi a Jamhuriyar Demokradiyya ta Congo, (DRC). Yan siyasa na A
Majalisar Dattawa ta wanke ‘Yan Siyasa da laifin sata, a game da yaki da cin hanci da rashawa, Ayo Akinyelure yace an danne bodari ta kai ne domin gudun tusa.
An taso Muhammadu Buhari a gaba a game da nadin manyan Kwamishinoni na REC da yake shirin yi a hukumar INEC. Mun gano sunayen wadanda ba su dace ba da aka dauko
Yayiin da rage saura ƴan watanni a fita rumfunan zabe a 2023, gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya naɗa sabbin kwamishinoni, ya tura su majalisa a tantance.
Bayan faɗuwa a zaben fidda gwanin APC, shugaban ƙasa, Muhammadu Buhati, ya sake naɗa Bashir Ahmad kan matsayin mai taimaka masa na musamman kan sadarwar digital
Za ayi shari’a da Jami’an da aka ba cin hanci domin yafewa tsofaffin barayi. Ana zargin da za a kai sunayen wajen shugaban kasa ne wasu suka yi wata cuwa-cuwa.
Najeriya na fuskantar barazanar gaske, masanan bankin Duniya sun bada shawara. Biyan ‘yan kasuwa makudan biliyoyi domin a tsaida farashin mai yana da hadari.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya naɗa Dr.Habiba Lawal a matsayin bai bashi shawara ta musanna kan harkokin tsari da daidaito, tuni ta kara aiki a sabon ofis.
Nade-naden gwamnati
Samu kari