Nade-naden gwamnati
Kwana 3 da zamansa Gwamna, Simi Fubara ya fitar da Kwamishinoni da zai fara aiki da su. Fubara ya zabi wasu Kwamishinoni, kuma har ya rantsar da su a yau dinnan
Jagora a APC, Femi Fani Kayode ne ya fara yada cewa Bola Tinubu ya yi nade-naden mukamai har wasu su ka dauka. A karshe an gano cewa labarin ba gaskiya ba ne.
Nasir El-Rufai ya yi magana bayan rabuwa da kujerar Gwamna a karon farko a shekara 8. Mulki ya kare bayan shekaru, Malam El-Rufai ya zama kamar kowane talaka.
Sabon Gwamnan Kano ya nada SSG, PPS da COS a ranar farko. An canza Shugabannin hukumar da ke kula da jin dadi da walwalar alhazan jihar Kano a ranar Litinin.
Dr. Dikko Umaru Radda ya fitar da mukaman farko. Arch. Ahmed Musa Dangiwa ya zama SSG, Jabiru Tsauri da Barr. Muhtar Aliyu Saulawa sun zama shugabannin fadar
Kafin Muhammadu Buhari ya bar ofis, ya nada sababbin Darektoci a tashar talabijin na NTA. A yayin da aka sanar da nadin, Bola Tinubu ya karbi mulkin Najeriya.
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince a nada sabon shugaba a hukumar NACETEM da ke Ile Ife. Wa'adin Darekta Janar na hukumar NACETEM ya fara aiki tun 13 ga Mayu.
Majalisar zartarwa tayi zaman da ya kasance na ban-kwana. A nan ne Ministoci su ka fito karara su ka fadawa Shugaban kasa abin da suke ganin shi ne daidai.
Mun kawo jerin Ministocin da aka fi damawa da su a mulkin Muhammadu Buhari. Irinsu Rotimi Amaechi da Ogbonnaya Onu sun ajiye aikinsu a 2022 domin yin takara.
Nade-naden gwamnati
Samu kari