Nade-naden gwamnati
Gwamnatin da za ta gaji shugabancin Najeriya ta na da danyen aiki a gabanta. Mako daya ya rage a rantsar da Asiwaju Bola Ahmed Tinubu kan kujerar shugaban kasa
Mun kawo bayanai a kan sabuwar Akanta Janar da aka nada a yau. Muhammadu Buhari ya amince Dr. Oluwatoyin Sakirat Madein ta zama sabuwar AGF bayan Ahmad Idris.
Femi Adesina ya fitar da jawabi game da wasu nadin mukamai da aka yi. Muhammadu Buhari ya sabunta wa’adin ‘yan majalisar da ke kula da aikin hukumar FERMA.
Bola Tinubu ya na so da zarar ya zama shugaban kasa, ya soma aiki babu kama hannun yaro. Yanzu haka ya fara tattaro wadanda za su rike mukamai a gwamnatinsa.
A karshen makon nan aka samu labari Emeka Ngige (SAN) zai sake shafe shekaru hudu ya na jagorantar majalisar shari’a ta CLE, an sake nada 'yan majalisar CLE.
Wasu Ministoci sun yi shekaru 8 a mulki, wasu kuma ba su kai shekara 4 ba. Mun tattaro wadanda za su iya cigaba da rike kujerunsu ko wasu mukaman a gwamnati.
Nan da makonni biyu ake sa ran a rantsar da Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Sha’anin tattalin arziki na cikin abubuwan da za su iya wahalar da Gwamnatin Bola Tinubu.
Idan Bola Tinubu ya zama Shugaban kasa, Olusegun Mimiko ya ce dole gwamnatin tarayya ta canza tsarin aikin ‘yan sanda da fasalin kasa, a kuma cire tallafin mai.
Za a ji Sanata Ovie Omo-Agege ya fitar da jawabi ta bakin Sunday Areh, yana godewa Shugaban kasa, ya ji dadin amincewa da gina jami’ar gwamnatin tarayya a Kwale
Nade-naden gwamnati
Samu kari