Aikin Gwamnatin Najeriya
Rahoton da ke shigowa ya bayyana abin da ya faru a ma'aikatar ayyuka ta Najeriya da kuma matakin da aka dauka a kwanakin baya. An bayyana abin da ya faru.
Yanzu muke samun labarin yadda tsohon gwamnan RIbas kuma ministan Abuja ya dakatar da wasu manyan jami'an a hukumomi da kamfanonin FCTA ta birnin.
Bayan shafe kusan shekara guda a Najeriya, an sake dauke wutar lantarki gaba daya a kasar a safiyar yau Alhamis 14 ga watan Satumba, kamar yadda kamfanin ya sanar.
Abubakar Momoh, ministan raya yankin Neja Delta a gwamnatin Tinubu ya gana da tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan da Asari Dakubo a birnin Abuja.
Binciken Godwin Emefiele ya nuna abubuwan da su ka faru a Bankin CBN. Kwamitin Jim Obazee bai gamsu da alkaluman da CBN ya fitar ba, ya na sabon bincike.
Gwamnatin tarayya ta bada aikin gyara hanyar Amanwozuzu-Uzoagba-Eziama-Orie-Amakohia a Imo. David Umahi ya ce 'dan kwangilar da ke aikin ya ji kunya.
Ministan tarayya, Nyesom Wike zai gyara hanyoyi 135 a watanni shida. Ayyukan Nyesom Wike na farko a Abuja za su shafi yankunan Garki, Wuse, Gwarimpa da Maitama
Ministan kwadago ta samar da ayyukan yi na tarayya, Simon Bako Lalong, ya bayyana cewa da zaran shugaba Bola Tinubu ya dawo za a warware matsalar NLC duka.
Bola Tinubu ya nada ministocinsa a ranar 21 ga watan Agusta. A wannan rahoto, mun tattaro ministocin da su ka motsa kasa, su ka fara tsokano hayaniya a ofis.
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari