Jos
Kotu zaben majalisar dokoki dake zamanta a kotun High Court 4, Jos a ranar Juma'a ta fitittiki Musa Avia Aggah, dan majalisar wakilan tarayya na jam'iyyar PDP.
Wani matashi dan garin Jos, babban birnin jihar Plateau wanda ke tuka adaidaita ya kawo wani sabon salo a sana'ar tasa inda ya kawata kekensa da kofofin gilasi.
Akalla mutane bakwai wasu ‘yan bindiga da ake zargin makiyaya ne suka sake kashewa a karamar hukumar Jos ta Kudu a jihar Filato da ke Arewa maso Tsakiya...
Jihar Filato - Wasu ‘yan bindiga sun yi wa tawagar sojoji kwanton bauna a kauyen Zurak Kampani da ke karamar hukumar Wase a jihar Filato. Rahoton Daily Trust.
Wani matashin ɗan shekara 35 a duniya zai bakunci lahira ta hanyar rataya bayan babbar Kotun Jos ta gamsu da hujjojin cewa shi ya yi ajalin budurwarsa a 2016.
An ga a kalla gawawwaki takwas bayan 'yan bindiga sun kai hari Anguwan Bashar da wata anguwa karamar hukumar Kanam na jihar Plateau a ranar Litinin da ta wuce.
Kungiyar Kare Hakkin Musulmi, MURIC, ta bukaci Sufeta Janar Na Yan Sanda, IGP, da Hukumar Yan Sandan Farin Kaya, DSS, ta bincike yadda aka gano tare da ceto yar
Plateau - Kyaftin na yan kwallon Super Eagles, Ahmad Musa, ya rabawa mata zaurawa da marasa karfi dubu biyar (5000) kudi Naira milyan dari (100m) a garin Jos.
Shugaban majalisar malamai ta Jama'atu Izalatil Bidi'ah Wa Ikamatis sunnah ta Najeriya, Sheikh Muhammad Sani Jingir, duk wani deliget da ya siyarda kuri'unsu.
Jos
Samu kari