Kashim Shettima
Mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce sai bayan zaben shugaban kasa a 2026 Bola Tinubu zai sanar da mataimakinsa kan Kashim Shettima.
Yayin da rigimar siyasa da kunno kai kan takarar Bola Tinubu da Kashim Shettima, Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir ya yi magana kan zaben Muslim/Muslim a 2027.
Jam'iyyar APC reshen jihar Adamawa ta fito ta nesanta kanra daga batun cewa ta marawa Nuhu Ribadu baya don neman wani mukamin siyasa a zaben 2027.
Jam'iyyar PDP ta ce tana jin dadi kan rikicin da ya bulla a APC bayan taron Arewa maso Gabas a jihar Gombe. An kai farmaki wa Ganduje kan takarar Shettima.
Babban kusa a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Ismaeel Ahmed, ya musanta cewa akwai wani sabani a tsakanin shugaban kasa Bola Tinubu da Ƙashim Shettima.
A wannan labarin, za a ji cewa hadimin Shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, Oliver Okpala ya bayyana takaicin yadda aka tayar da hayaniya a taron jam'iyya.
Ministan sadarwa a mulkin Buhari, Adebayo Shittu ya yi gargadi kan batun ajiye Kashim Shettima a 2027. Ya ce APC za ta shiga rudani idan aka ajiye Shettima.
Bayan samun hatsaniya a Gombe, kungiyar jam'iyyar APC daga Arewa ta Tsakiya ta bayyana goyon bayansa ga shugaba Bola Tinubu da Dr. Abdullahi Umar Ganduje.
Hadimin shugaban APC, Oliver Okpala ya yi magana kan harin da wasu 'yan jam'iyyar suka kai wa Abdullahi Umar Ganduje a jihar Gombe kan Sanata Kashim Shettima.
Kashim Shettima
Samu kari