Kashim Shettima
Kungiyar matasan Arewa ta zargi Shugaba Tinubu da karya doka da raina mataimakinsa, Shettima, ta kuma bukaci a mutunta tsarin mulki da adalci a shugabanci.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, gwamnoni, ministoci sun halarci nadin sarautar tsohon gwamnan Bauchi M A Abubakar Makama Babba a Bauchi.
Fadar shugaban kasa ta ce ba wanda ya hana mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima shiga fadar Aso Villa. Ta ce labarin ba shi da asali bare tushe.
Kashim Shettima ya ja kunnen shugaban NAHCON, Farfesa Usman, da ya dakatar da gudanar da hukumar shi kaɗai tare da sanya kwamishinonin hukumar a harkokin gudanarwa.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya kaddamar da shirin LEEP domin samar da ayyuka wa matasa kimamin miliyan 2.5 a shekaru biyu masu zuwa
A yayin da ake tunkarar zaben 2027, APC reshen jihar Borno ta amince da tazarcen Shugaba Bola Tinubu tare da neman ya sake rike Shettima matsayin mataimakinsa.
Jam'iyyar APC reshen jihar Borno ta yi kira da babbar murya ga shugaban kasa kan Kashim Shettima. Ta bukaci Bola Ahmed Tinubu ya ci gaba da tafiya da shi.
Daya daga cikin jagororin APC a Najeriya, Farfesa Haruna Yerima ya ce ba su amince da neman sauke Sanata Kashim Shettima a takarar 2027 da ake so Tinubu ya yi.
Dakarun tsaron kasar nan sun fara binciken wani yunkuri da aka yi na haura wa gidan mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima da ke Maiduguri a jihar Borno.
Kashim Shettima
Samu kari