Zaben Shugaban kasan Najeriya
Joshua Iginla, Babban malamin addinin kirsita kuma shugaban cocin Champions Royal Assembly yace dan takarar da aka fi suka ne zai ci zaben shugaban kasa na 2023
A shekarar da ta gabata, an ga faruwar abubuwa da yawa da suka sauya tunani da kuma tafiyar da Najeriya. Mun tattaro muku kadan daga abubuwan da suka faru.
A jiya Rabiu Musa Kwankwaso ya amince da kwamitin da zai taya shi yakin zabe a NNPP.Kwamitin na PCC ya kunshi shugabanni, majalisar BOT, da kananan kwamitoci.
Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Neja, Ahmed Musa Ibeto, ya yi murabus daga Jam’iyyar APC da kuma kwamitin yakin zaben shugaban kasa na jam’iyyar mai mulki.
Mike Msuaan, direktan tattara matasa na kwamitin kamfen din Tinubu/Shettima ya koma ga Allah, ya tafi kan dutse yayi azumin kwana 7 da addu'a don nasarar Tinubu
A hira da Kashim Shettima a shirin fashin baki na 01/01/23, an ji Shettima ya ce ba zai zagi Rabiu Kwankwaso ba domin ya yi aiki a Kano a lokacin yana Gwamna.
Babban jigon kasa kuma jagoran al’ummar Ijaw dake Neja Delta, Cif Edwin Clark, ya ayyana goyon bayansa ga kudirin takarar shugabancin Peter Obi na Labour Party.
Za a ji hukumar gudanar da zabe mai zaman kanta watau INEC za ta cafke duk wanda bai kai shekara 18 da haihuwa ba da zai yi zabe, domin hakan ya sabawa doka
‘Dan takaran Jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya ce lafiyarsa kalau. Bola Tinubu ya musanya rade-radin rashin lafiya, ya fadi abinda ke nuna koshin lafiyarsa.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari