Zaben Shugaban kasan Najeriya
Bola Tinubu ya ce yanzu haka yana kasar Saudi Arabia, ya je aikin Umrah kuma babu gaskiya a rade-radin cewa ya yi zama da Gwamnonin PDP a kan batun takara.
Jam'iyyar APC mai mulki ta bayyana kadan daga abubuwan da Tinubu zai samarda Najeriya idan ya gaji Buhari a zaben 2023 mai zuwa. Jam'iyyar ta fadi haka yau.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue, kuma daya cikin gwamnonin PDP na G5 ya karyata rahoton cewa sun cimma yarjejeniyar goyon bayan Bola Tinubu a zaben 2023.
Atiku Abubakar zai zauna gefe yana kallon rikicin da ya kaure tsakanin ‘Yan G5. Alamu na nuna baraka ta shiga tsakanin Gwamnonin a kan ‘Dan takaran da za a bi.
Da aka zanta da Kwamred Adegboye Adebayo, wanda ‘dan kwamitin neman zaben APC ne, ya yi watsi da jita-jitar Bola Tinubu bai da isasshen lafiyan da zai yi mulki
Tinubu/Shettima Network (TSN) 2023 ta na so kowa ya janyewa Bola Tinubu. Shugaban kungiyar ta mogaya bayan APC yana ganin sauran su na barnar kudinsu ne a kamfe
Za a fahimci Jam’iyyar Labor Party ta bakin Darektan yakin neman zaben shugaban kasa, tabbatar da cewa tana da goyon bayan Olusegun Obasanjo a zabe mai zuwa.
Za a ji abin da ya sa wasu daga cikin Gwamnonin PDP suka zauna da su Bola Tinubu, ‘Yan G5 sun yi wata haduwa da Tinubu da Jiga-jigan Jam’iyyar APC a kasar waje
Rikicin Peoples Democratic Party ya cabe tsakanin ‘Yan G5 da bangaren 'dan takara, Atiku Abubakar. Dokar PDP ta bada dama a hukunta wanda aka samu da laifi.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari