Zaben Shugaban kasan Najeriya
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Accord ya bude wasu daga kudurorin da ke ransa kuma ya shirya yiwa 'yan Najeriya idan ya gaji Buhari a zaben 2023 mai zuwa
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi ya sha alwashin ba zai yi sasanci da yan bindiga ba idan an zabe shi shugaban kasa a babban zaben
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya gargaɗi 'yan takara, 'yan Najeriya da sauran masu ruwa da tsaki kan su guji duk wani mara kyau yayin kamfen zaɓen 2023.
Kotun koli a ranar Alhamis 29 ga watan Satumba ta tattara da zababben gwamnan jihar Osun, Sanata Ademola Adeleke a matsayin sahihin dan takarar da ya lashe.
Kwamitin yakin neman zaben Atiku Abubakar yace akwatin zabe kurum yake hange yanzu. Atiku Abubakar ya maida martani ga manyan PDP da suka kauracewa bude kamfe.
Mataimakin daraktan gangamin kamfen din APC, Adams Oshiomole ya ce bai da masaniya ko dan takarar shugaban kasansu na nan a Najeriya yayin fara wanna kamfe.
Rikicin ko wanene zai zama dan takarar sanatan da hukumar zabe ta INEC ta amince dashi a APC a mazabar Yobe ta Arewa ya kawo karshe, domin an zabi Bashir Machin
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana kadan daga shirinsa na kamfen din zaben 2023 da ake ta jira domin gaje kujerar Buhari.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Namadi Sambo, ya bayyana cewa duk wani abu da ake bukata Atiku Abubakar na da shi na damƙa masa amanar Najeeiya a 2023
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari