Zaben Shugaban kasan Najeriya
An yi kira ga babban kotun tarayya da ke Abuja, a ranar Juma'a 30, ta soke takarar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu gabanin babban zaben shugaban kasa na shekarar 2023
Akwai yiwuwar dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PRP, Kola Abiola ya bayyana janyewa daga takarar shugaban kasa a kowan lokaci daga yanzu, inji wani rahoto.
A ranar Alhamis dinnan, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kaddamar da sakatariya da ofishin kamfe na NNPP a Akwa Ibom. John Akpanudoedehe sun tarbi 'dan takaran.
Asiwaju Bola Tinubu mai neman kujerar shugaban kasa a Najeriya yace ya dawo da katfinsa. Tinubu ya shigo Najeriya bayan ya shafe tsawon kwanaki 12 a Birtaniya
Kwamitin NCMC mai aikin kula da yakin neman zaben PDP ya nada wasu sababbin Darektoci. Wadannan Darektoci da mataimakansa za su taimakawa Atiku Abubakar a 2023.
Daidai da shirin kwamitin dabaru na kasa (NSC) na PDP, jam'iyyar ta kaddamar da majalisar kamfen din matasa da ta kira NYCC. da za ta tabbatar da kawo kuri'u.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya nada Kolawole Stephen Ologbondiyan, tsohon sakataren watsa labaran kasa na PDP, a matsayin daya c
Bashir Ahmaad yace a yau ake sa ran dawowar Bola Tinubu mai neman takaran APC. Babu mamaki nan ba da dadewa ba a ji labari Asiwaju Bola Tinubu ya shigo Najeriya
Gabanin babban zaben shekarar 2023, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Social Democratic Party, SDP, Prince Adewole Adebayo, ya ce gaskiya ne kadai za ta iy
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari