Zaben Shugaban kasan Najeriya
‘Dan takaran PDP, Atiku Abubakar da kuma Asiwaju Bola Tinubu mai neman mulki a APC ba su cikin wadanda suka halarci zaman da aka yi da masu neman takara a jiya.
Akalla kwanaki 177 ne suka rage a kada kuri'u, rahoton ya nuna cewa, akwai bukatar sanin inda kowane dan takara zai fi karf da maida hankali domin lashe zabe.
Wata kungiyar yarbawa ta zargi, Asiwaju Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na APC da raba kan kungiyar yarbawa na Afenifere tana mai cewa dama ya saba hakan
Legacy Logistics LLC Ltd sun yi da’awar taimakawa Atiku Abubakar da biza. Lauyoyin kamfanin sun fara maganar kai shi kotu idan bai fito masu da hakkinsu ba
Dan takarar shugaban kasa a zabe mai zuwa a jam'iyyar Labour ya bayyana abin da zai fi mai da hankalinsa a kai idan ya samu damar gaje kujerar Buhari a 2023.
Kwana 1 bayan ya kaddamar da manufofinsa, Rabiu Musa Kwankwaso da mutanensa sun yi muhimmin zama da Jakadun kasashen Turai a sakatariyar Eu da ke garin Abuja.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta ce za ta kaddamar da yakin neman zabenta na shugaban kasa na 2023 a Jos, babban birnin Jihar Plateau, hakan na zuwa ne
Gwamnan Benuwai ya ajiye Atiku Abubakar da PDP, ya tallata takarar Peter Obi. Samuel Ortom yace ba don shi jam’iyyar PDP ba ne, da ya yi wa LP aiki a 2023.
Jam'iyyar APC ta tono kadan daga irin rikicin da PDP ke ciki, don haka ta bayyana cewa ba za ta iya tabuka komai ba a zaben 2023 mai zuwa nan kusa; badi kenan.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari