Zaben Shugaban kasan Najeriya
Mai magana da yawun bakin Shugaban kasa ya yi magana a kan rade-radin canza shugaban. An ji shugaban kasa bai shirin canza Shugaban Hukumar INEC kafin zabe.
Za ku ji alkawuran da Rabiu Kwankwaso ya yi wa Yan Najeriya a takardar manufofinsa. An fara ne daga hadin kai da kawo zaman lafiya zuwa bin doka da tsarin mulki
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya nada Ibrahim Zango a matsayin babban sakatarensa, kamar yadda wasu rahotanni suka bayyana.
Rabiu Kwankwaso ya kaddamar da manufofinsa, zai maida hankali a kan harkar ilm, yace zai tsawaita wa’adin jarrabawar JAMB kuma ya magance rashin zuwa makaranta
Nyesom Wike, gwamnan jihar Rivers, ya ce jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, za ta ci zabe a jiharsa a 2023. Amma, gwamnan ya ware zaben shugaban kasa ya k
Sabanin abinda ake radawa, bincike Fitch Solutions ya nuna cewa Peter Obi, dan takaran kujerar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party LP zai sha kaye a zaben.
Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta bakin shugabanta, Pa Reuben Fasoranti, ta ce dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu take goyon baya ba Peter Obi ba.
A wajen maidawa Dele Momodu martani, Nyesom Wike ya yi masa gorin shiga PDP. Gwamnan na jihar Ribas ya cigaba da ragargazar duk wanda ya ja da shi a jam’iyya.
Nyesom Wike ya rantsar da Hadiman da ya zaba saboda 2023, yayin da ake bikin rantsarwar, Gwamnan ya yi hasahen PDP za ta lashe kujeru, ban da shugaban kasa.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari