Zaben Shugaban kasan Najeriya
Mista Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, ya lissafa matsalolin da ya ke ganin sune ke adabar Najeriya kuma suka hana ta cigaba.
Kungiyar matasan Kiristocin Najeriya ta United Christian Youth Forum of Nigeria, UCYFN, ta gargadi yan Najeriya suyi hattara da Peter Obi da ta zarga da yaudara
Malamai za su goyi bayan Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da APC a jihar Zamfara a zaben shekara mai zuwa kamar yadda Sakataren yada labaran jam’iyyar APC ya shaida.
Dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar, All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Tinubu, ya yi alkawarin cire tallafin mai yana hawa mulki.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP ya yi ganawar sirri da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a yayin da jam'iyyar ke fama da rikici.
A jiya ne aka ji mutuwa ta sake dauke wani tsohon na hannun daman Bola Tinubu. A cikin sa’o’i 48, ‘dan siyasar ya rasa mutane biyu cikin manyan na kusa da shi.
Domin Bola Tinubu ya ci zabe, mun fahimci kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC a 2023 zai bi ta hannun manoma da ‘yan kasuwa da ke Arewa.
Mai neman zama shugaban kasa karkashin inuwar jam'iyyar Labour Party, Peter Obi, yace tuni ya lalubo tushen danuwar Najeriya ya kama tsara maganinta idan ya ci.
Sanata Kabiru Marafa, jigon jam'iyyar All Progressives Congress APC a jihar Zamfara yace gaskiya da adalci yasa arewa ke goyon bayan takarar Asiwaju Bola Tinubu
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari