Zaben Shugaban kasan Najeriya
A watan Disamba, Bola Tinubu mai neman zama shugaban kasa a jam’iyyar APC zai dakatar da kamfe, zai tafi Amurka da Nahiyar Turai. Za a ji abin da zai kai shi.
Yayinda ake sauran kwanaki 177 zaben shugaban kasar Najeriya, wani rahoton jaridar ThisDay NewsPaper yayi hasashen jihohin da manyan takara uku ke bukatan ci.
Za a ji ‘Dan takaran shugaban kasa ya bata lokaci wajen kawo takardun shiga kotu. Ganin dan takarar ya bata lokaci, lauyansa da na jam’iyya za su biya N20000.
A yau Asabar 26 ga watan Nuwamba ne dan takarar shugaban kasa na APC, Asiwaju Bola Tinubu ke kaddamar da kamfen dinsa a jiharsa ta Legas a filin Teslim Balogun.
Babachir David Lawal yace ba a maganar APC a wadanda za su iya cin zabe. Festus Keyamo yace abin ban dariya ne a fadin haka duba da karfin da suka yi a siyasa.
Hukumar shirya zabe ta kasa mai zaman kanta watau INEC ta sakin jerin abubuwan da aka haramta wajen yakin neman zaben da jam'iyyun siyasan Njeriya ke yi yanzu.
Kakakin Atiku Abubakar yana ganin za a iya hana Bola Tinubu shiga takarar Shugaban Kasa. Mai magana da yawun bakin PDP yace dalili shi ne zargin harkar kwaya.
Mai neman zama shugaban kasa a babban zaben 2023 dake tafe, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya ayyana kansa, Atiku da Obi a matsayin manyan yan takara a Zaben 2023.
Laftanan Janar Tukur Yusuf Buratai mai ritaya yana goyon bayan Bola Tinubu ya gaji mulki daga hannun Muhammadu Buhari saboda ayyukan da APC ta dauko su kammala.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari