Zaben Shugaban kasan Najeriya
Jama’a sun ce kurar da takalman Peter Obi suka yi a wajen gangamin yakin neman zabensa a Owerri, babban birnin Imo sun nuna shi mutum ne mai kan-kan da kai.
Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da ya yaba wa Majalisar Dokoki ta Kasa mai ci a kan amincewa da sabon kudirin gyaran dokar zabe, wanda Buhari ya kawo a mulki
Ana zargin ta haramun Asiwaju Bola Tinubu ya tara dukiya, amma 'Dan takarar shugaban Najeriyan yace babu wanda aka bincika irinsa, kuma ba a gano sata ba.`
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta roki 'yan Najeriya su taya ta tsare kayayyakin ta da ke sassan kasar daga batagari da ke kai hare-hare gabannin zabe.
A littafin tarihinsa da aka rubuta, an fahimci cewa shekara 3 da barin kujerar Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo ya koma neman bashi daga abokansa a gidan soja.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP ya bayyana gaskiyar da yake ciki a lafiyance. Ya ce yana da tabbas kan lafiyarsa daga yanzu har bayan shekaru 30.
Dan takarar kujerar shugabancin kasar nan a inuwar Labour Party yace yana ganin girman manyansa don haka ko me za ayi, ba zai iya taba Alhaji Atiku Abubakar ba
Dakarun ‘Yan Sanda sun bankado wadanda suka kona ofishin Hukumar INEC a Imo. 'Yan IPOB da Eastern Security Network (ESN) sun ce ba suka yi wannan aika-aika ba.
Raji Tunde Fashola ya fadi yadda za suyi wajen ganin Bola Tinubu ya ci zaben Shugaban Kasa. Ministan yace kwamitin takara za su shiga lungu domin tallata APC.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari