Zaben Shugaban kasan Najeriya
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana kadan daga sharuddanasa kafin ya aminced ayin wata tattaunawa da dan takarar Labour.
Wasu mahara da ba a san ko su wanene ba sun kai hari ofishin hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, dake karamar hukumar Orlu a jihar Imo wuta, an kuma sace magina
Dino Melaye, kakakin kungiyar kamfen na dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, Atiku Abubakar ya ce ba a san Tinubu a arewa ba.
Wasu Shugabanni na reshen jihar Ogun sun kori Doyin Okupe wanda babban jigo ne daga Jam’iyyar LP, hakan yana nufin an samu baraka a takarar Peter Obi a 2023.
Rabiu Musa Kwankwaso ya isa kasar Amurka cikin koshin lafiya. Sanata Kwankwaso mai takarar shugaban kasa a NNPP ya sanar da cewa za ayi taron ne a Washington DC
Magoya bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, Atiku Abubakar a jihar Ribas sun ce ba za su yi wa Gamna Wike biyayya ba.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar APC a wata jihar Kudu ya bayyana yadda ya shirya amfani da baiwar da Allah ya yiwa Yahoo Boys wajen ciyar da jiharsa gaba a 2023.
Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP a zaben 2023 ya yiwa matasa alkawarin samun kulawa ta musamman idan har ya lashe zaben shugaban kasa.
Wasu 'yan tafiyar Team Gamji for Asiwaju/Shettima Presidency sun yi wa Bola Tinubu alkawarin kuri'un mutanen Jihar Kogi a Takarar Shugaban Kasa da za ayi a 2023
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari