Zaben Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa a wannan rana majalisar dattawa na shirin gudanar da taron gaggawa bayan da jama'a suka yi ca a kan batun dokar zabe.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya bayyana damuwarsa kan matsayar majalisar dattawa ta kin amincewa da wani bangare na dokar zabe.
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Sani Yahaya Jingir ya bayyana cewa Musulmin Najeriya ba su aminta da ci gaban zaman Joash Amupitan a kujarar Shugaban INEC ba.
A labarin nan, za a ji cewa har yanzu ana matsa lamba domin a hade tsofaffin yan takarar Shugabannin kasa, Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso a zaben 2027.
Jigon jam'iyyar ADC, Okonkwo ya bukaci a gaggauta sauke shugaban Majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio saboda makiyi ne ga tsarin dimokuradiyya.
Masu zanga-zanga sun taru a majalisar tarayya ranar 9 ga Fabrairu, 2026. Sun buƙaci INEC ta rika dora sakamakon zaɓe kai-tsaye ta na'ura duba da sabuwar dokar.
Majalisar koli ta Shari'ar Musulunci a Najeriya ta sake jaddada kira game da neman cire shugaban hukumar zabe, Farfesa Joash Amupitan daga hukumar INEC.
Babban kusa a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima, ya soki sanatoci kan yadda suka amince da dokar zabe ta 2026. Buba Galadima ya bayyana wayon da suke son yi.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Kaduna ya kaddamar da aikin wani titi da jama'a suka dade suna fatan a yi masu na tsawon kusan shekaru 45.
Zaben Najeriya
Samu kari