Zaben Najeriya
Fitaccen malamin addini, Chukwuemeka Odumeje, ya soki gwamnatin Bola Tinubu, yana mai kira ga 'yan Najeriya su yi amfani da zaɓen 2027 wajen sauya shugabanni.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na tsagin jam'iyyar Accord, Christopher Imumolen, ya janye daga takarar 2027 tare da bayyana goyon bayansa ga shugaban ƙasa Bola Tinubu.
Davido ya ce babu wanda zai iya kayar da shi a zaɓe mai gaskiya, amma ya ce rashin sahihancin tsarin zaɓen Najeriya ya hana shi shiga harkokin siyasa.
Kotun Tarayya ta soke Timehin Adeleye a matsayin ɗan takarar jam'iyyar APC na Owo/Ose, tare da ayyana Abdugani Arobo da umartar INEC ta loda sunansa.
Sakataren ADC na ƙaramar hukumar Gombe ya yi murabus tare da komawa PDP domin mara wa Farfesa Isa Ali Pantami baya a takarar gwamnan Gombe ta 2027.
Sanata Mohammed Onawo ya fice daga jam'iyyar ADC zuwa jam'iyyar APM tare da bayyana aniyarsa ta neman kujerar gwamnan Nasarawa a zaɓen 2027 da ke tafe.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Osun ta shiga fargaba game da zaben da ke tafe bayan ta 'gano' wani shiri da ake yi na daskarar da asusunta.
Fadar Sarkin Musulmi ta musanta rahoton da ke cewa Muhammad Sa'ad Abubakar ya goyi bayan sake zaɓen Bola Tinubu a 2027, tana mai cewa uba ne ga dukkan 'yan Najeriya.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin jihar Kano ta kwantar da hankalin jama'a game da babban zaben 2027 da amfani da yan sandan jihohi da ake shirin kaddamarwa.
Zaben Najeriya
Samu kari