Zaben Najeriya
Dr Hakeem Baba-Ahmed, mai magana da yawun Kungiyar Dattawan Arewa ya ce Najeriya bata bukatar shugaban kasa na kabilanci. Da ya ke jawabi wurin taron tattaumawa
Mai tsawatarwa a Majalisar Dattawa, Orji Uzor Kalu, ya ce duk da a shirye ya ke da ya yi kamfen kuma zai iya shugabantar kasar nan, amma bai matse ya ke ba a ya
Jigon APC na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tunubu ya bayyana cewa katin zabe da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta rabawa mutane sun tashi aiki don sun lalace.
Fadar Shugaban Kasa ta ce manyan mutane masu aikata rashawa ne ba su son a sake samun 'wani Buhari' a Najeriya saboda wata manufarsu na gina kansu. Mai magana d
Femi Gbajabiamila, kakakin majalisar wakilai, ya ce sabon kudirin gyaran dokokin zaben za a gabatar da shi a zauren majalisa nan da ranar Larabar nan zuwa.
Majalisar dattawan Najeriya ta dawo daga hutun Kirsimeti da sabuwar shekara a yau Talata, 18 ga watan Janairu, jim kadan bayan nan sai ta shiga ganawar sirri.
Gwamnonin Najeriya da ke karkashin inuwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a yau za su yi tar a garin Fatakwal na jihar Ribas domin tsara zabe mai zuwa.
Kungiyar dattawan arewa ta bayyana cewa yan Najeriya na da yanci iri daya domin neman kujerar shugaban kasa Muhammadu Buhari a babban zaben kasar mai zuwa.
Bayan kwashe shekaru hudu a matsayin kwamishinan zabe (REC), Nentawe Yilwatda ya yi murabus daga mukaminsa na INEC inda ya koma siyasa, Premium Times ta ruwaito
Zaben Najeriya
Samu kari