Zaben Najeriya
A karon farko, wata mace kuma matashiya da ba ta wuce shekaru 38 a duniya ba, ta bayyana cewa zata nemi kujerar shugaban kasa a babban zaɓen 2023 dake tafe.
Gabanin babban zaben 2023, kungiyar arewa ta 'Grassroots Mobilisers Association of Northern Nigeria', (GMANN) ta nuna goyon bayan ta ga dan kudu maso gabashin N
Alhaji Bashir Tofa, daya daga cikin 'yan takarar zaben shugabancin kasa na 1993, ya rasu kuma an birne shi bayan yi masa jana'iza kamar yadda addini ya tanada.
Sanata Abdullahi Adamu ya bayyana cewa rashin adalci ne majalisar dokokin tarayya ta zo da wani doka da zai takaita yadda jam’iyyu za su gudanar da zabensu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata, ya yi bayanin dalilan da suka sa ya ki amince da kudirin gyaran dokar zaben kasa nan wanda ya mayar wa majalisar.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ,ta bayyana adadin kudaden da take bukata domin yin aikin zaben 2023 yadda ya dace. Ta ce kudin zai taimaka ayi aikin.
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, Farfesa Attahiru Jega, ya yi hasashen cewa matukar baa shawo kan matsalar tsaro ba, zaɓen 2023 ba zai yuwu ba.
Sabon shugaban babbar jam'iyyar hamayya PDP, Dakta Ayu, ya tabbatarda cewa jam'iyyarsa ta PDP ba zata sake maimaita kuskuren da yasa ta faɗi zaɓe ba nan gaba.
Tsohon ministan yada labarai da wayar da kai, Farfesa Jerrry Gana, ya ce sai sun fatattaki jam'iyya mai mulki ta APC tare da korar ta daga madafun iko a 2023.
Zaben Najeriya
Samu kari