Zaben Najeriya
Kwamitin rikon kwarya na jam'iyya mai mulki, Mai mala Buni, ya sanarda hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, kan hukuncinsu na yin gangamin zaben shugabannin ta.
Chris Ngige, ministan kwadago ya ce yana tattaunawa da shugabannin siyasa kuma zai ayyana aniyarsa a kan zaben shugaban kasa na 2023 a lokacin da ya kamata.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya bayyana cewa yankin arewacin kasar ne ya kamata ya sake samar da magajin shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2023.
Gwamnan Jihar Filato, Simon Lalong ya bukaci ‘yan Najeriya su zabi shugabanni masu tsoron Allah da girmama jama’a don su wakilce su a ofisoshin gwamnati, The Gu
Matasan arewa karkashin kungiyar Arewa Youth Assembly, sun yi kira ga fitattun yan kasuwa a kasar su fito su ceci kasar ta hanyar yin takarar shugabancin kasa a
Wata kungiya ta bawa Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo wa'adin kwana 30 ya bayyana niyarsa na fitowa takarar shugaban kasa a babban zaben 2023.
Kungiyar ACF ta gargadi mambobinta a kan tsayar da wani da sunan dan takarar da za su marawa baya a zaben shugaban kasa na 2023, cewa ita ba jam'iyya bace.
Wani mai niyyar takara a zaben shugaban kasa a 2023, Mista Tanimu Audu, ya yi alkawarin kawar da karuwanci inda har yan Najeriya sun zabeshi ya zama shugaba.
A watan da ya gabata ne Shugaba Buhari ya sanar da zabar Rhoda Gumus, farfesar injiniya a jami’ar Niger-Delta domin maye gurbin Lauretta Onochie, hadimarsa.
Zaben Najeriya
Samu kari