Zaben Najeriya
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta sauyawa kwamishinonin ƴan sanda biyar da ta tura aiki a jihar Kano cikin mako ɗaya. Anyi wannan sauyin ne ana dab da zabe..
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) a Kano, ta zargi hukumar DSS da ƙulla wata ƙullalliya domin kawo mata rashin nasara a zaɓen dake tafe na ranar Asabar
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa har yanzu yana da kyakkyawar alaƙa tsakanin sa da tsohon gwamnan jihar, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
Dan takakarar gwamna na jam'iyar ADC Mal Ibrahim Khalil yace manufofinsa masu kyau ne zasu sa yaci zabe ba wai yawan neman kamfe ko jama'a ba kamar yadda aka ga
A ranar Asabar 18 ga watan Maris, 2023 za a gudanar da zaɓen gwamnoni a Najeriya, sai dai akwai jihohi 8 waɗanda ba za a a gudanar da zaɓen ba a cikim su..
Alhaji Aminu Alhassan Dantata, ya musanta rahotannin da ake yaɗawa cewa yace a zaɓi ɗan takarar jam'iyyar APC, Nasiru Gawuna a zaɓen gwamnan jihar mai zuwa.
‘Yan Majalisa da yawa sun rasa Kujerunsu a 2023. Shugaban majalisar wakilan tarayyan Femi Gbajabiamila ya zargi masu zabe da amfani da addini da kabilanci.
Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, yayi muhimmin kira ga al'ummar jihar, jami'an tsaro da ƴan takara, akan zaɓen dake tafe na ranar Asabar..
Gwamna Sule na jihar Nasarawa ya samu tagomashi a takararsa yayin da takwarorinsa na jam'iyyar NNPP da SDP suka janye masa bayan sarkin musulmi ya saka baki.
Zaben Najeriya
Samu kari