Zaben Najeriya
Rahoton da muka samo ya bayyana adadin mazabun da za a sake zaben sanata da 'yan majalisun tarayya a gobe Asabar 18 ga watan Maris hade da na gwamnoni a kasar.
Dan takarar sanatan jihar Taraba ya yi nasara a gaban kotu bayan kai ruwa rana. An bayyana David a matsayin wanda ya zai yi takara a mazabar ta Taraba a Arewa.
Rundunar ƴan sandan Najeriya (NPF) tayi gargadi mai zafi kan masu shirin tayar da hargitsi a ranar zaɓen gwamnoni dake tafe Ta bayyana cewa su shirya mutuwa.
An farmaki tawagar ɗan takarar gwamnan jihar Zamfara a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaɓen gwamnan jihar dake tafe ranar Asabar.
Mun tattaro ‘Yan takarar Gwamnan Jihar Yobe a zaben 2023. Sauran ‘yan takaran Gwamna su ne Garba Umar na NNPP da Malam Ya’u Sabo na jam’iyyar Action Alliance.
Nasiru Yusuf Gawuna ya yi nasarar zama dan takarar gwamna na Kano a jam'iyyar APC bayan zaben cikin gida da aka yi, ya yi aiki tare da gwamnoni uku a jihar Kano
Umar Namadi wanda aka fi sani da Danmodi shine mataimakin gwamnan jihar Jigawa mai ci yanzu kuma dan takarar gwamna a karkashin jam'iyyar APC mai mulki a Jigawa
A zaɓen gwamnan jihar Bauchi, akwai manyan ƴan takara biyu, gwamna Bala Muhammad na inuwar jam'iyyar PDP da Sadique Baba Abubakar na inuwar jam'iyyar APC..
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) reshen jihar Kaduna, tayi kira ga masu kaɗa kuri'a da su tabbatar sun fito ranar zabe sun zabi ƴan takarar da suke so.
Zaben Najeriya
Samu kari