Jihar Edo
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya ce yana da kwarin guiwar tumurmusa duk ɗan takarar da Gwamna Obaseki ya tsayar da zaben fidda gwanin PDP.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu ya bayyana kudirinsa na tsayawa neman takarar gwamna a jihar a karkashin tutar jam'iyyar PDP a zaben da za a yi a 2024.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a kwanakin nan na shan suka bayan jinginar da rubabbiyar gwamnati ga Bola Tinubu musamman bangaren tattalin arziki.
Jam'iyyar za ta fara sayar da fom na tsayawa takarar gwamnan jihar a ranar 10 zuwa 16 ga Janairu, yayin da ranar 17 ga watan Janairu za ta zamo ranar rufewa.
Tsohon shugaban Kungiyar NLC, Adams Oshiomole ya soki tsarin kungiyar a yanzu yayin da suka mayar da kungiyar ta siyasa tare da fatali da bukatar ma'aikata.
Sanata Neda Imasuen na jam'iyyar Labour Party ya bayyana cewa ba za su iya hana shirin majalisar tarayya na siyo motocin N160m ga ƴan majalisu ba.
Tsohon ministan ayyuka da tsohon ɗan takarar gwamna karkashin inuwar PDP a jihar Edo, Gideon Ikhine, su ja ragamar magoya bayansu zuwa jam'iyyar APC.
Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar da nasarar da ɗan majalisar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ya samu a jihar Edo a zaɓen ranar 25 ga watan Maris.
Peter Obi ya ce Nigeria na cikin talauci ne sakamakon rashin samun shuwagabanni na-gari. A cewarsa bai kamata ana talauci a Nigeria ba la'akari da albarkatun kasar
Jihar Edo
Samu kari