Jihar Edo
Tsohon Ministan ayyuka a Najeriya ɗan asalin jihar Edo, Chief Mike Oziegbe Onolememen, ya sanar da ficewa daga jam'iyyar a wata takarda da ya rubuta.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu tsagerun 'yan bindiga sun sheƙe jami'an tsaron da ke kan bakin aiki har uku a yankin ƙaramar hukumar Ovia a jihar Edo.
Philip Shaibu, mataimakin gwamna jihar Edo ya zubar da makamansa, ya roƙi mai girma gwamna Godwin Obaseki ya masa afuwa dangane da rikicin da ya haɗa su.
Taƙaddama kan canja wa mataimakin gwamnan Edo, Philip Shaibu, ofis daga gidan gwamnati ta zo ƙarfe, wasiƙa ta bayyana daga gwamna Godwin Obaseki.
Sanata Mathew Urhoghide, wanda ya wakilci Edo ta kudu a majalisar dattawa na tsawon zango biyu ya sauya sheƙa daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar APC.
An hana mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, shiga tsohon ofishinsa dake a gidan gwamnatin jihar. Hakan ya biyo bayan rikicin da suke da gwamna Obaseki.
A dalilin tashin da litar man fetur ta yi, Gwamnatin jihar Edo ta samar da motoci domin hawa kyauta. Za a shafe tsawon makonni ana cin moriyar tsarin.
Bayan samun matsaloli a baya, a karshe mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shuaibu ya kwashe kayansa daga ofishinsa da ke gidan gwamnatin jihar.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya haƙura ya janye ƙarar da ya kai gwamna Obaseki gaban babbar kotun tarayya bayan zaman sulhu da masu faɗa a ji.
Jihar Edo
Samu kari