Matsin tattalin arziki
Wata kungiyar da ta ke yaki akan talauci, Oxfam ta bayyana damuwa dangane da yadda fadan kasar Ukraine da Rasha a cikin makwanni kadan zai iya janyo tashin fara
Ministan Kudi, Kasafin Kudi da Tsarin Kasa ta Najeriya, Mrs Zainab Ahmed ta ce Najeriya ba ta amfani da kudaden da aka bata tallafi domin yin ayyukan gina kasa
Rahoton da Legit.ng ta shirya, an samu wasu manufofi da gwamnatin Buhari ta shirya, wadanda a hasashe za su jefa 'yan kasar nan a cikin wahalhalu fiye da na 202
A wannan makon ne hukumar NBS ta fitar da rahoton bayannan tattalin arziki da ke nuna cewa an samu ragowar hauhawar farashi kayan amma kuma a kasuwanni galibin
Gwamnatin Najeriya ta tara makudan biliyoyi a tattara kudaden harajin VAT da take yi a dukkan jihohin fadin kasar. Mun kawo muku adadin kudin da kowace jiha ta
Bisa yawan ‘yan Najeriya da kuma yawan basukan da ake bin ta, kowa ya na da N64,684 a kan sa. Kamar yadda kowa ya san yawan bashin da Najeriya take ta amsowa da
Babban bankin duniya, ya bayyana yadda tattalin arzikin Najeriya ya karu, tare da bayyana hasashen habakarsa cikin shekaru uku masu zuwa a nan gaba kadan..
Ofishin Kididdiga ya bayyana cewa, farashin tattalin arzikin kayayyaki ya karu zuwa wani kaso a Najeriya daga watan Fabrairu zuwa watan Maris na bana, 2021.
Hauhawar farashin kaya ya karu zuwa 18.17%, lamarin da ya jawo tashin kayayyakin abinci a Najeriya. Tashin kayayyakin ya karu da 1.16% bisa 100% wanda ya jawo
Matsin tattalin arziki
Samu kari