Hukumar EFCC
Hukumar yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arzirkin kasa zagon kasa na neman wasu ma'aurata, Onyimmiebi (Miebi Baraza) da Beatrice Bribena ruwa a jallo.
Shugaban hukumar yaki da rashawa da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, Abdulrasheed Bawa, ya ce siyan gidaje da filaye hanya ce mai sauki da masu
Fasto Tunde Bakare yana cikin wadanda ake gani sun gabatar da jawabi mai kyau a zaben APC. A nan ne aka ji ya ce an yi amfani da kudi wajen samun kuri’unsu.
MajiyarEFCC ta tabbatar da cewa jami'an hukumar na aikin sirri wurin lura da deliget tare da kiyaye yadda ake siyan kuri'u a zaben fidda gwani na jam'iyyar APC.
Wata 'yar kasuwa da ke zaune a Legas ta rasa ranta bayan ta garkame kanta a bandaki yayin da jami'an Hukumar EFCC sun yi yunkurin damke ta har cikin gida.
Ana tunanin Abdulaziz Yari ya samu kaso daga cikin kudin da ake zargin AGF ya yi sama da su. Yari ya yi facaka da kason kusan N300m da ya karba wajen Umrah.
Sababbin bayanan da aka samu sun tabbatar da cewa Alhaji Abdulaziz Yari ya bar hannun EFCC. EFCC ta ce ta ba Ahmed Idris beli, amma ana binciken Akanta Janar.
Hukumar Yaki da Rashawa da Masu Yi Wa Arzikin Kasa Ta'annati, EFCC, ta sako dakataccen Akanta Janar na kasa, Ahmed Idris da ta kama kwanakin baya. Wasu majiyoyi
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta kammala gabatar da shaidu a shari'ar da take wa tsohon gwamnan jihar Plateau.
Hukumar EFCC
Samu kari